About Us
Wannan page namu Mun ginashi ne domin karar da juna da kuma nishadantar daku dangane da abunda ya shafi harkokin rayuwarmu ta yau da kullum, musamman ma a bangaren Soyaiya da Aure wadda itace matakin farko na cikar kamalar dukkan wàni dan Adam, Muna Fatan zakuna bibiyarmu aduk sa'adda muka dora bayani.
0 Comments