CHINA TA KADDAMAR DA SABBIN SATTELITE GUDA 16
A safiyar yau 10/August/2022 na Ranar laraba da misali karfe 12:50pm agogon Beijing, china ta kaddamar da sabbin satellite wato Tauraron dan Adam kimanin guda 16 a filin kaddamar da satellite wanda ke Babban birnin TAIYUN na Arewacin china wadda ke a Lardin SHANXI.
Nau'ikan satellite din sun kunshi Nau'in Jilin-1 Gaofen 03D09 da kuma Yunyao-1 04-8 wadda an samu nasarar harba Taurarin ne ta cikin march-6 Y10 carrier rocket,
An harba satellite din ne don fadada bincike gameda harkar kasuwanci zamanin wato Commercial remote da kuma daukan Hotuna na sararin samaniya don sanin me sama take ciki wadda wannan shine kudirin china na 432nd gameda march-6 Y20 carrier rocket
0 Comments