Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ANZABI WILLIAM RUTO a matsayin shugaban kasar kenya,

 


ANZABI WILLIAM RUTO  a matsayin shugaban kasar kenya,

Mataimakin shugaban kasar kenya Mai suna william RUTO ya zama sabon shugaban kasar na kenya daga yau Ranar litinin har na tsawon shekaru 5 masu zuwa hukumar zaben kasar kenya Mai taken Independent Electoral and Boundaries Commission ce ta shaida hakan,

William RUTO dan Asalin kasar kenya ne na garin kwanza.

Kasar ta kenya wadda take a gabashin Africa tana fama da tsadar Rayuwa da kuma dimbin talakawa marasa Aikinyi wadda wannan ne dalilin dayasa suka zabeshi don suna kyautata zaton zai kawo musu canji.

Post a Comment

0 Comments